Inna lillahi wa'innah ilaihi raji'un! Masarautar Daura tayi Babban Rashi.

Allah yayiwa daya daga cikin masu bada shawara a majalissar Mai martaba sarkin Daura rasuwa a yau
Alh. Sade Muhammad (E.O) Dan Kaden Daura
Ya rasu yabar matan aure da ya'ya anyi Masa janaiza Kamar yadda shari'ar musulunci ta tanadar.
Muna addu'a Allah ya gafarta Masa yasa ya huta Ameen.

Comments

Post a Comment