INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN.. Allah Ya Yi Wa Shahararren Dan Kasuwar Nan Alhaji Sani Buhari (Walin Daura) Rasuwa, Ya Rasu Yana Da Shekaru 89

INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN

Walin Daura, Alhaji Sani Buhari Ya Rasu Yana Da Shekaru 89

Allah Ya Yi Wa Shahararren Dan Kasuwar Nan Alhaji Sani Buhari (Walin Daura) Rasuwa A Ƙasar Daular Larabawa (Dubai)

An Haifi Alhaji Sani Buhari Daura A Watan Janairu, 1932. Shi Ke Da Kamfanin Bayajidda Trading Amenity And Standard Construction Company Limited.

Za'a Sanar Da Lokacin Jana'izarsa Da Zaran An Kawo Gawarsa Daga Ƙasar Dubai.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Comments