People's Concern Forum(PCF)Daura Katsina State, wannan kungiya Mai suna a sama nafarin cikin gayyatar 'yan uwa da abokan arziki zuwa wajen taron karramawa da taya murna ga sabbin Shugabannin jam'iyar APC na jihar Katsina dake masarautar Daura

People's Concern Forum(PCF)
Daura Katsina State
Amadadin wannan kungiya Mai suna a sama nafarin cikin gayyatar 'yan uwa da abokan arziki zuwa wajen taron karramawa da taya murna ga sabbin Shugabannin jam'iyar APC na jihar Katsina dake masarautar Daura.
Date: 14-11-2021
Venue: Muhammadu Buhari Hall,Daura motel
Time:10:00am

✍️Sanarwa
Comrd Hamza Yahaya Fago
Sec.Gen DESOMF SDM L.G Unit

Comments