SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Ana sanar da dukkan daliban da suka samu Admission na Remedial Programme a FEDERAL POLYTECHNIC DAURA cewa za'a fara Registration a gobe Alhamis 18/11/2021.


Duk wanda ya amshi Admission dinsa to sai yaje Bursary Department na Federal Polytechnic Daura, don ya biya kudin Registration ya amshi receipt, wanda da shine zai kammala Registration dinsa a School of Vocational Education, Skills and Professional Development, don ya fara lectures cikin lokaci.

Wanda ya samu Admission a Remedial Science zai biya N7,000 kudin Registration.

Wanda kuma ya samu Admission a Remedial Arts zai biya N5,000 kudin Registration.

Allah bada sa'a.

Federal Polytechnic Daura


Comments